Quran with Hausa translation - Surah Al-Buruj ayat 8 - البُرُوج - Page - Juz 30
﴿وَمَا نَقَمُواْ مِنۡهُمۡ إِلَّآ أَن يُؤۡمِنُواْ بِٱللَّهِ ٱلۡعَزِيزِ ٱلۡحَمِيدِ ﴾
[البُرُوج: 8]
﴿وما نقموا منهم إلا أن يؤمنوا بالله العزيز الحميد﴾ [البُرُوج: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba su tuhumce su ba, face kawai domin sun yi imani da Allah Mabuwayi, wanda ake godewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba su tuhumce su ba, face kawai domin sun yi imani da Allah Mabuwayi, wanda ake godewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba su tuhumce su ba, fãce kawai domin sun yi ĩmãni da Allah Mabuwãyi, wanda ake gõdewa |