Quran with Hausa translation - Surah Al-Buruj ayat 11 - البُرُوج - Page - Juz 30
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ لَهُمۡ جَنَّٰتٞ تَجۡرِي مِن تَحۡتِهَا ٱلۡأَنۡهَٰرُۚ ذَٰلِكَ ٱلۡفَوۡزُ ٱلۡكَبِيرُ ﴾
[البُرُوج: 11]
﴿إن الذين آمنوا وعملوا الصالحات لهم جنات تجري من تحتها الأنهار ذلك﴾ [البُرُوج: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, suna da gidajen Aljanna, ƙoramu na gudana daga ƙarƙashin gidajen. Wancan abu fa shi ne rabo babba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, suna da gidajen Aljanna, ƙoramu na gudana daga ƙarƙashin gidajen. Wancan abu fa shi ne rabo babba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, sunã da gidãjen Aljanna, ƙoramu na gudãna daga ƙarƙashin gidãjen. Wancan abu fa shi ne rabo babba |