Quran with Hausa translation - Surah Al-Buruj ayat 9 - البُرُوج - Page - Juz 30
﴿ٱلَّذِي لَهُۥ مُلۡكُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۚ وَٱللَّهُ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ شَهِيدٌ ﴾
[البُرُوج: 9]
﴿الذي له ملك السموات والأرض والله على كل شيء شهيد﴾ [البُرُوج: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Wanda Yake shi ne da mulkin sammai da ƙasa, kuma Allah a kan kome halarce Yake |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda Yake shi ne da mulkin sammai da ƙasa, kuma Allah a kan kome halarce Yake |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda Yake shi ne da mulkin sammai da ƙasa, kuma Allah a kan kõme halarce Yake |