Quran with Hausa translation - Surah Al-Buruj ayat 13 - البُرُوج - Page - Juz 30
﴿إِنَّهُۥ هُوَ يُبۡدِئُ وَيُعِيدُ ﴾
[البُرُوج: 13]
﴿إنه هو يبدئ ويعيد﴾ [البُرُوج: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne Shi, Shi ne Mai ƙaga halitta, kuma Ya mayar da ita (bayan mutuwa) |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Shi, Shi ne Mai ƙaga halitta, kuma Ya mayar da ita (bayan mutuwa) |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Shĩ, Shi ne Mai ƙãga halitta, kuma Ya mayar da ita (bãyan mutuwa) |