Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 109 - يُونس - Page - Juz 11
﴿وَٱتَّبِعۡ مَا يُوحَىٰٓ إِلَيۡكَ وَٱصۡبِرۡ حَتَّىٰ يَحۡكُمَ ٱللَّهُۚ وَهُوَ خَيۡرُ ٱلۡحَٰكِمِينَ ﴾ 
[يُونس: 109]
﴿واتبع ما يوحى إليك واصبر حتى يحكم الله وهو خير الحاكمين﴾ [يُونس: 109]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka bi abin da ake yin wahayinsa zuwa gare ka, kuma ka yi haƙuri har Allah Ya yi hukunci. Kuma Shi ne Mafi alherin masu hukunci | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka bi abin da ake yin wahayinsa zuwa gare ka, kuma ka yi haƙuri har Allah Ya yi hukunci. Kuma Shi ne Mafi alherin masu hukunci | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka bi abin da ake yin wahayinsa zuwa gare ka, kuma ka yi haƙuri har Allah Ya yi hukunci. Kuma Shĩ ne Mafi alhẽrin mãsu hukunci |