Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 12 - يُونس - Page - Juz 11
﴿وَإِذَا مَسَّ ٱلۡإِنسَٰنَ ٱلضُّرُّ دَعَانَا لِجَنۢبِهِۦٓ أَوۡ قَاعِدًا أَوۡ قَآئِمٗا فَلَمَّا كَشَفۡنَا عَنۡهُ ضُرَّهُۥ مَرَّ كَأَن لَّمۡ يَدۡعُنَآ إِلَىٰ ضُرّٖ مَّسَّهُۥۚ كَذَٰلِكَ زُيِّنَ لِلۡمُسۡرِفِينَ مَا كَانُواْ يَعۡمَلُونَ ﴾
[يُونس: 12]
﴿وإذا مس الإنسان الضر دعانا لجنبه أو قاعدا أو قائما فلما كشفنا﴾ [يُونس: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan cuta ta shafi mutum, sai ya kiraye Mu, yana (kwance) ga sashensa ko kuwa zaune, ko kuwa a tsaye. To, a lokacin, da Muka kuranye cutar daga gare shi, sai ya shuɗe kamar ɗai bai kiraye Mu ba zuwa ga wata cuta wadda ta shafe shi. Kamar wannan ne aka ƙawata ga maɓannata, abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan cuta ta shafi mutum, sai ya kiraye Mu, yana (kwance) ga sashensa ko kuwa zaune, ko kuwa a tsaye. To, a lokacin, da Muka kuranye cutar daga gare shi, sai ya shuɗe kamar ɗai bai kiraye Mu ba zuwa ga wata cuta wadda ta shafe shi. Kamar wannan ne aka ƙawata ga maɓannata, abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan cũta ta shãfi mutum, sai ya kirãye Mu, yanã (kwance) ga sãshensa kõ kuwa zaune, kõ kuwa a tsaye. To, a lõkacin, da Muka kuranye cũtar daga gare shi, sai ya shũɗe kamar ɗai bai kirãye Mu ba zuwa ga wata cũta wadda ta shãfe shi. Kamar wannan ne aka ƙawãta ga maɓannata, abin da suka kasance sunã aikatãwa |