×

Kuma idan anã karatun ãyõyĩnMu bayyanannu a kansu, sai waɗanda bã su 10:15 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Yunus ⮕ (10:15) ayat 15 in Hausa

10:15 Surah Yunus ayat 15 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 15 - يُونس - Page - Juz 11

﴿وَإِذَا تُتۡلَىٰ عَلَيۡهِمۡ ءَايَاتُنَا بَيِّنَٰتٖ قَالَ ٱلَّذِينَ لَا يَرۡجُونَ لِقَآءَنَا ٱئۡتِ بِقُرۡءَانٍ غَيۡرِ هَٰذَآ أَوۡ بَدِّلۡهُۚ قُلۡ مَا يَكُونُ لِيٓ أَنۡ أُبَدِّلَهُۥ مِن تِلۡقَآيِٕ نَفۡسِيٓۖ إِنۡ أَتَّبِعُ إِلَّا مَا يُوحَىٰٓ إِلَيَّۖ إِنِّيٓ أَخَافُ إِنۡ عَصَيۡتُ رَبِّي عَذَابَ يَوۡمٍ عَظِيمٖ ﴾
[يُونس: 15]

Kuma idan anã karatun ãyõyĩnMu bayyanannu a kansu, sai waɗanda bã su ƙaunar gawuwa da Mu, su ce: "Ka zo da wani Alƙur'ãni, wanin wannan, ko kuwa ka musunyã shi.*" Ka ce: "Bã ya kasancẽwa a gare ni in musanyã shi da kaina. Bã ni biyar kõme fãce abin da aka yiwo wahayi zuwa gare ni. Kuma, haƙĩƙa ni inã tsõro idan na sãɓã wa Ubangijina, ga azãbar wani yini mai girma

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وإذا تتلى عليهم آياتنا بينات قال الذين لا يرجون لقاءنا ائت بقرآن, باللغة الهوسا

﴿وإذا تتلى عليهم آياتنا بينات قال الذين لا يرجون لقاءنا ائت بقرآن﴾ [يُونس: 15]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma idan ana karatun ayoyinMu bayyanannu a kansu, sai waɗanda ba su ƙaunar gawuwa da Mu, su ce: "Ka zo da wani Alƙur'ani, wanin wannan, ko kuwa ka musunya shi.*" Ka ce: "Ba ya kasancewa a gare ni in musanya shi da kaina. Ba ni biyar kome face abin da aka yiwo wahayi zuwa gare ni. Kuma, haƙiƙa ni ina tsoro idan na saɓa wa Ubangijina, ga azabar wani yini mai girma
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma idan ana karatun ayoyinMu bayyanannu a kansu, sai waɗanda ba su ƙaunar gawuwa da Mu, su ce: "Ka zo da wani Alƙur'ani, wanin wannan, ko kuwa ka musunya shi." Ka ce: "Ba ya kasancewa a gare ni in musanya shi da kaina. Ba ni biyar kome face abin da aka yiwo wahayi zuwa gare ni. Kuma, haƙiƙa ni ina tsoro idan na saɓa wa Ubangijina, ga azabar wani yini mai girma
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma idan anã karatun ãyõyĩnMu bayyanannu a kansu, sai waɗanda bã su ƙaunar gawuwa da Mu, su ce: "Ka zo da wani Alƙur'ãni, wanin wannan, ko kuwa ka musunyã shi." Ka ce: "Bã ya kasancẽwa a gare ni in musanyã shi da kaina. Bã ni biyar kõme fãce abin da aka yiwo wahayi zuwa gare ni. Kuma, haƙĩƙa ni inã tsõro idan na sãɓã wa Ubangijina, ga azãbar wani yini mai girma
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek