Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 25 - يُونس - Page - Juz 11
﴿وَٱللَّهُ يَدۡعُوٓاْ إِلَىٰ دَارِ ٱلسَّلَٰمِ وَيَهۡدِي مَن يَشَآءُ إِلَىٰ صِرَٰطٖ مُّسۡتَقِيمٖ ﴾
[يُونس: 25]
﴿والله يدعو إلى دار السلام ويهدي من يشاء إلى صراط مستقيم﴾ [يُونس: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Allah Yana kira zuwa ga gidan aminci, kuma, Yana shiryar da wanda Yake so zuwa ga tafarki madaidaici |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah Yana kira zuwa ga gidan aminci, kuma, Yana shiryar da wanda Yake so zuwa ga tafarki madaidaici |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah Yanã kira zuwa ga gidan aminci, kuma, Yanã shiryar da wanda Yake so zuwa ga tafarki madaidaici |