Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 26 - يُونس - Page - Juz 11
﴿۞ لِّلَّذِينَ أَحۡسَنُواْ ٱلۡحُسۡنَىٰ وَزِيَادَةٞۖ وَلَا يَرۡهَقُ وُجُوهَهُمۡ قَتَرٞ وَلَا ذِلَّةٌۚ أُوْلَٰٓئِكَ أَصۡحَٰبُ ٱلۡجَنَّةِۖ هُمۡ فِيهَا خَٰلِدُونَ ﴾
[يُونس: 26]
﴿للذين أحسنوا الحسنى وزيادة ولا يرهق وجوههم قتر ولا ذلة أولئك أصحاب﴾ [يُونس: 26]
Abubakar Mahmood Jummi (Waɗanda suka kyautata yi, suna da abu mai kyawo kuma da ƙari)1), wata ƙura ba ta rufe fuskokinsu, kuma haka wani ƙasƙanci. waɗancan ne abokan Aljanna, suna madawwama a cikinta |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka kyautata yi, suna da abu mai kyawo kuma da ƙari, wata ƙura ba ta rufe fuskokinsu, kuma haka wani ƙasƙanci. waɗancan ne abokan Aljanna, suna madawwama a cikinta |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka kyautata yi, sunã da abu mai kyãwo kuma da ƙari, wata ƙũra bã ta rufe fuskõkinsu, kuma haka wani ƙasƙanci. waɗancan ne abokan Aljanna, sunã madawwama a cikinta |