Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 3 - يُونس - Page - Juz 11
﴿إِنَّ رَبَّكُمُ ٱللَّهُ ٱلَّذِي خَلَقَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ فِي سِتَّةِ أَيَّامٖ ثُمَّ ٱسۡتَوَىٰ عَلَى ٱلۡعَرۡشِۖ يُدَبِّرُ ٱلۡأَمۡرَۖ مَا مِن شَفِيعٍ إِلَّا مِنۢ بَعۡدِ إِذۡنِهِۦۚ ذَٰلِكُمُ ٱللَّهُ رَبُّكُمۡ فَٱعۡبُدُوهُۚ أَفَلَا تَذَكَّرُونَ ﴾
[يُونس: 3]
﴿إن ربكم الله الذي خلق السموات والأرض في ستة أيام ثم استوى﴾ [يُونس: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle Allah ne Ubangijinku wanda Ya halicci sammai da ƙasa a cikin kwana shida, sa'an nan kuma Ya daidaita a kan Al'arshi Yana gudanar da al'amari. Babu wani maceci face a bayan izninSa. Wannan ne Allah, Ubangijinku, sai ku bauta Masa. Shin fa, ba ku tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Allah ne Ubangijinku wanda Ya halicci sammai da ƙasa a cikin kwana shida, sa'an nan kuma Ya daidaita a kan Al'arshi Yana gudanar da al'amari. Babu wani maceci face a bayan izninSa. Wannan ne Allah, Ubangijinku, sai ku bauta Masa. Shin fa, ba ku tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Allah ne Ubangijinku wanda Ya halicci sammai da ƙasa a cikin kwãna shida, sa'an nan kuma Ya daidaita a kan Al'arshi Yanã gudãnar da al'amari. Bãbu wani macẽci fãce a bayan izninSa. Wannan ne Allah, Ubangijinku, sai ku bauta Masa. Shin fa, ba ku tunãni |