Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 2 - يُونس - Page - Juz 11
﴿أَكَانَ لِلنَّاسِ عَجَبًا أَنۡ أَوۡحَيۡنَآ إِلَىٰ رَجُلٖ مِّنۡهُمۡ أَنۡ أَنذِرِ ٱلنَّاسَ وَبَشِّرِ ٱلَّذِينَ ءَامَنُوٓاْ أَنَّ لَهُمۡ قَدَمَ صِدۡقٍ عِندَ رَبِّهِمۡۗ قَالَ ٱلۡكَٰفِرُونَ إِنَّ هَٰذَا لَسَٰحِرٞ مُّبِينٌ ﴾
[يُونس: 2]
﴿أكان للناس عجبا أن أوحينا إلى رجل منهم أن أنذر الناس وبشر﴾ [يُونس: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ya zama abin mamaki ga mutane domin Mun yi wahayi zuwa ga wani namiji daga gare su cewa, "Ka yi gargaɗi ga mutane kuma ka yi bushara ga waɗanda suka yi imani da cewa: Lalle ne suna da abin gabatarwar gaskiya a wurin Ubangijinsu."Kafirai suka ce: "Lalle ne wan nan, haƙiƙa, masihirci ne bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ya zama abin mamaki ga mutane domin Mun yi wahayi zuwa ga wani namiji daga gare su cewa, "Ka yi gargaɗi ga mutane kuma ka yi bushara ga waɗanda suka yi imani da cewa: Lalle ne suna da abin gabatarwar gaskiya a wurin Ubangijinsu."Kafirai suka ce: "Lalle ne wannan, haƙiƙa, masihirci ne bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, yã zama abin mãmaki ga mutãne dõmin Mun yi wahayi zuwa ga wani namiji daga gare su cẽwa, "Ka yi gargaɗi ga mutãne kuma ka yi bushãra ga waɗanda suka yi ĩmãni da cẽwa: Lalle ne sunã da abin gabãtarwar gaskiya a wurin Ubangijinsu."Kãfirai suka ce: "Lalle ne wannan, haƙĩƙa, masihirci ne bayyananne |