Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 4 - يُونس - Page - Juz 11
﴿إِلَيۡهِ مَرۡجِعُكُمۡ جَمِيعٗاۖ وَعۡدَ ٱللَّهِ حَقًّاۚ إِنَّهُۥ يَبۡدَؤُاْ ٱلۡخَلۡقَ ثُمَّ يُعِيدُهُۥ لِيَجۡزِيَ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ بِٱلۡقِسۡطِۚ وَٱلَّذِينَ كَفَرُواْ لَهُمۡ شَرَابٞ مِّنۡ حَمِيمٖ وَعَذَابٌ أَلِيمُۢ بِمَا كَانُواْ يَكۡفُرُونَ ﴾
[يُونس: 4]
﴿إليه مرجعكم جميعا وعد الله حقا إنه يبدأ الخلق ثم يعيده ليجزي﴾ [يُونس: 4]
Abubakar Mahmood Jummi zuwa gare Shi makomarku take gaba ɗaya, wa'adin Allah gaskiya ne. Haƙiƙa, Shi ne Yake fara halitta, sa'an nan kuma Ya mayar da ita domin Ya saka wa waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai da adalci, kuma waɗanda suka kafirta suna da abin sha daga ruwan zafi, da azaba mai raɗaɗi, saboda abin da suka kasance suna yi na kafirci |
Abubakar Mahmoud Gumi zuwa gare Shi makomarku take gaba ɗaya, wa'adin Allah gaskiya ne. Haƙiƙa, Shi ne Yake fara halitta, sa'an nan kuma Ya mayar da ita domin Ya saka wa waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai da adalci, kuma waɗanda suka kafirta suna da abin sha daga ruwan zafi, da azaba mai raɗaɗi, saboda abin da suka kasance suna yi na kafirci |
Abubakar Mahmoud Gumi zuwa gare Shi makõmarku take gabã ɗaya, wa'adin Allah gaskiya ne. Haƙĩƙa, Shi ne Yake fara halitta, sa'an nan kuma Ya mayar da ita dõmin Ya sãka wa waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai da ãdalci, kuma waɗanda suka kãfirta sunã da abin sha daga ruwan zãfi, da azãba mai raɗaɗi, sabõda abin da suka kasance sunã yi na kãfirci |