Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 48 - يُونس - Page - Juz 11
﴿وَيَقُولُونَ مَتَىٰ هَٰذَا ٱلۡوَعۡدُ إِن كُنتُمۡ صَٰدِقِينَ ﴾
[يُونس: 48]
﴿ويقولون متى هذا الوعد إن كنتم صادقين﴾ [يُونس: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suna cewa, "A yaushe wannan wa'adi zai auku, idan kun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suna cewa, "A yaushe wannan wa'adi zai auku, idan kun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sunã cẽwa, "A yaushe wannan wa'adi zai auku, idan kun kasance mãsu gaskiya |