Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 47 - يُونس - Page - Juz 11
﴿وَلِكُلِّ أُمَّةٖ رَّسُولٞۖ فَإِذَا جَآءَ رَسُولُهُمۡ قُضِيَ بَيۡنَهُم بِٱلۡقِسۡطِ وَهُمۡ لَا يُظۡلَمُونَ ﴾
[يُونس: 47]
﴿ولكل أمة رسول فإذا جاء رسولهم قضي بينهم بالقسط وهم لا يظلمون﴾ [يُونس: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ga kowace al'umma akwai Manzo*. Sa'an nan idan Manzonsu ya je, sai a yi hukunci a tsakaninsu da adalci, kuma su, ba a zaluntar su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ga kowace al'umma akwai Manzo. Sa'an nan idan Manzonsu ya je, sai a yi hukunci a tsakaninsu da adalci, kuma su, ba a zaluntar su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ga kõwace al'umma akwai Manzo. Sa'an nan idan Manzonsu ya je, sai a yi hukunci a tsakãninsu da ãdalci, kuma sũ, bã a zãluntar su |