Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 49 - يُونس - Page - Juz 11
﴿قُل لَّآ أَمۡلِكُ لِنَفۡسِي ضَرّٗا وَلَا نَفۡعًا إِلَّا مَا شَآءَ ٱللَّهُۗ لِكُلِّ أُمَّةٍ أَجَلٌۚ إِذَا جَآءَ أَجَلُهُمۡ فَلَا يَسۡتَـٔۡخِرُونَ سَاعَةٗ وَلَا يَسۡتَقۡدِمُونَ ﴾
[يُونس: 49]
﴿قل لا أملك لنفسي ضرا ولا نفعا إلا ما شاء الله لكل﴾ [يُونس: 49]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ba na mallaka wa kaina wata cuta, haka kuma wani amfani, sai abin da Allah Ya so. Ga kowace al'umma akwai ajali, idan ajalinsu ya zo, to, ba za su yi jinkiri daga gare shi ba, ko da sa'a guda, kuma ba za su gabata ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ba na mallaka wa kaina wata cuta, haka kuma wani amfani, sai abin da Allah Ya so. Ga kowace al'umma akwai ajali, idan ajalinsu ya zo, to, ba za su yi jinkiri daga gare shi ba, ko da sa'a guda, kuma ba za su gabata ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ba na mallaka wa kaina wata cũta, haka kuma wani amfãni, sai abin da Allah Ya so. Ga kõwace al'umma akwai ajali, idan ajalinsu ya zo, to, bã zã su yi jinkiri daga gare shi ba, kõ dã sã'ã guda, kuma bã zã su gabãta ba |