Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 56 - يُونس - Page - Juz 11
﴿هُوَ يُحۡيِۦ وَيُمِيتُ وَإِلَيۡهِ تُرۡجَعُونَ ﴾
[يُونس: 56]
﴿هو يحيي ويميت وإليه ترجعون﴾ [يُونس: 56]
Abubakar Mahmood Jummi Shi ne Yake rayarwa kuma Yake matarwa. Kuma zuwa gare Shi ne ake mayar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne Yake rayarwa kuma Yake matarwa. Kuma zuwa gare Shi ne ake mayar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne Yake rãyarwa kuma Yake matarwa. Kuma zuwa gare Shi ne ake mayar da ku |