Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 57 - يُونس - Page - Juz 11
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلنَّاسُ قَدۡ جَآءَتۡكُم مَّوۡعِظَةٞ مِّن رَّبِّكُمۡ وَشِفَآءٞ لِّمَا فِي ٱلصُّدُورِ وَهُدٗى وَرَحۡمَةٞ لِّلۡمُؤۡمِنِينَ ﴾
[يُونس: 57]
﴿ياأيها الناس قد جاءتكم موعظة من ربكم وشفاء لما في الصدور وهدى﴾ [يُونس: 57]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku mutane! Lalle wa'azi ya je muku daga Ubangijinku, da waraka ga abin da yake a cikin ƙiraza, da shiriya da rahama ga muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku mutane! Lalle wa'azi ya je muku daga Ubangijinku, da waraka ga abin da yake a cikin ƙiraza, da shiriya da rahama ga muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku mutãne! Lalle wa'azi yã jẽ muku daga Ubangijinku, da waraka ga abin da yake a cikin ƙirãza, da shiriya da rahama ga muminai |