Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 55 - يُونس - Page - Juz 11
﴿أَلَآ إِنَّ لِلَّهِ مَا فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۗ أَلَآ إِنَّ وَعۡدَ ٱللَّهِ حَقّٞ وَلَٰكِنَّ أَكۡثَرَهُمۡ لَا يَعۡلَمُونَ ﴾
[يُونس: 55]
﴿ألا إن لله ما في السموات والأرض ألا إن وعد الله حق﴾ [يُونس: 55]
Abubakar Mahmood Jummi To! Haƙiƙa Allah Ya mallaki abin da yake a cikin sammai da ƙasa. To! Haƙiƙa wa'adin Allah gaskiya ne. Amma kuma mafi yawansu ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi To! Haƙiƙa Allah Ya mallaki abin da yake a cikin sammai da ƙasa. To! Haƙiƙa wa'adin Allah gaskiya ne. Amma kuma mafi yawansu ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi To! Haƙĩƙa Allah Ya mallaki abin da yake a cikin sammai da ƙasa. To! Haƙĩƙa wa'adin Allah gaskiya ne. Amma kuma mafi yawansu ba su sani ba |