Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 66 - يُونس - Page - Juz 11
﴿أَلَآ إِنَّ لِلَّهِ مَن فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَمَن فِي ٱلۡأَرۡضِۗ وَمَا يَتَّبِعُ ٱلَّذِينَ يَدۡعُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِ شُرَكَآءَۚ إِن يَتَّبِعُونَ إِلَّا ٱلظَّنَّ وَإِنۡ هُمۡ إِلَّا يَخۡرُصُونَ ﴾
[يُونس: 66]
﴿ألا إن لله من في السموات ومن في الأرض وما يتبع الذين﴾ [يُونس: 66]
Abubakar Mahmood Jummi To! Haƙiƙa Allah Yana da mulkin wanda ke a cikin sammai da wanda ke a cikin ƙasa kuma waɗanda suke kiran wanin Allah, ba su biyar waɗansu abokan tarewa (ga Allah a Mulkin Sa). Ba su biyar kome face zato. Kuma ba su zama ba face suna ƙiri faɗi kawai |
Abubakar Mahmoud Gumi To! Haƙiƙa Allah Yana da mulkin wanda ke a cikin sammai da wanda ke a cikin ƙasa kuma waɗanda suke kiran wanin Allah, ba su biyar waɗansu abokan tarewa (ga Allah a MulkinSa). Ba su biyar kome face zato. Kuma ba su zama ba face suna ƙiri faɗi kawai |
Abubakar Mahmoud Gumi To! Haƙĩƙa Allah Yanã da mulkin wanda ke a cikin sammai da wanda ke a cikin ƙasa kuma waɗanda suke kiran wanin Allah, bã su biyar waɗansu abõkan tarẽwa (ga Allah a MulkinSa). Bã su biyar kõme fãce zato. Kuma ba su zama ba fãce sunã ƙiri faɗi kawai |