Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 65 - يُونس - Page - Juz 11
﴿وَلَا يَحۡزُنكَ قَوۡلُهُمۡۘ إِنَّ ٱلۡعِزَّةَ لِلَّهِ جَمِيعًاۚ هُوَ ٱلسَّمِيعُ ٱلۡعَلِيمُ ﴾
[يُونس: 65]
﴿ولا يحزنك قولهم إن العزة لله جميعا هو السميع العليم﴾ [يُونس: 65]
Abubakar Mahmood Jummi Kada maganarsu* ta sanya ka a cikin baƙin ciki. Lalle ne alfarma ga Allah take gaba ɗaya. Shi ne Mai ji, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada maganarsu ta sanya ka a cikin baƙin ciki. Lalle ne alfarma ga Allah take gaba ɗaya. Shi ne Mai ji, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada maganarsu ta sanya ka a cikin baƙin ciki. Lalle ne alfarma ga Allah take gaba ɗaya. Shi ne Mai jĩ, Masani |