×

Lalle ne waɗanda ba su ƙaunar gamuwa da Mũ, kuma suka yarda 10:7 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Yunus ⮕ (10:7) ayat 7 in Hausa

10:7 Surah Yunus ayat 7 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 7 - يُونس - Page - Juz 11

﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ لَا يَرۡجُونَ لِقَآءَنَا وَرَضُواْ بِٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَا وَٱطۡمَأَنُّواْ بِهَا وَٱلَّذِينَ هُمۡ عَنۡ ءَايَٰتِنَا غَٰفِلُونَ ﴾
[يُونس: 7]

Lalle ne waɗanda ba su ƙaunar gamuwa da Mũ, kuma suka yarda da rãyuwar dũniya kuma suka natsu da ita, da waɗanda suke gafalallu ne daga ãyõyin Mu

❮ Previous Next ❯

ترجمة: إن الذين لا يرجون لقاءنا ورضوا بالحياة الدنيا واطمأنوا بها والذين هم, باللغة الهوسا

﴿إن الذين لا يرجون لقاءنا ورضوا بالحياة الدنيا واطمأنوا بها والذين هم﴾ [يُونس: 7]

Abubakar Mahmood Jummi
Lalle ne waɗanda ba su ƙaunar gamuwa da Mu, kuma suka yarda da rayuwar duniya kuma suka natsu da ita, da waɗanda suke gafalallu ne daga ayoyin Mu
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne waɗanda ba su ƙaunar gamuwa da Mu, kuma suka yarda da rayuwar duniya kuma suka natsu da ita, da waɗanda suke gafalallu ne daga ayoyinMu
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne waɗanda ba su ƙaunar gamuwa da Mũ, kuma suka yarda da rãyuwar dũniya kuma suka natsu da ita, da waɗanda suke gafalallu ne daga ãyõyinMu
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek