×

Lalle ne a cikin sãɓãwar dare da yini, da abin da Allah 10:6 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Yunus ⮕ (10:6) ayat 6 in Hausa

10:6 Surah Yunus ayat 6 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 6 - يُونس - Page - Juz 11

﴿إِنَّ فِي ٱخۡتِلَٰفِ ٱلَّيۡلِ وَٱلنَّهَارِ وَمَا خَلَقَ ٱللَّهُ فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ لَأٓيَٰتٖ لِّقَوۡمٖ يَتَّقُونَ ﴾
[يُونس: 6]

Lalle ne a cikin sãɓãwar dare da yini, da abin da Allah Ya halitta a cikin sammai da ƙasa, haƙĩƙaakwai ãyõyi ga mutãne waɗan da suke yin taƙawa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: إن في اختلاف الليل والنهار وما خلق الله في السموات والأرض لآيات, باللغة الهوسا

﴿إن في اختلاف الليل والنهار وما خلق الله في السموات والأرض لآيات﴾ [يُونس: 6]

Abubakar Mahmood Jummi
Lalle ne a cikin saɓawar dare da yini, da abin da Allah Ya halitta a cikin sammai da ƙasa, haƙiƙaakwai ayoyi ga mutane waɗan da suke yin taƙawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne a cikin saɓawar dare da yini, da abin da Allah Ya halitta a cikin sammai da ƙasa, haƙiƙaakwai ayoyi ga mutane waɗanda suke yin taƙawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne a cikin sãɓãwar dare da yini, da abin da Allah Ya halitta a cikin sammai da ƙasa, haƙĩƙaakwai ãyõyi ga mutãne waɗanda suke yin taƙawa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek