Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 74 - يُونس - Page - Juz 11
﴿ثُمَّ بَعَثۡنَا مِنۢ بَعۡدِهِۦ رُسُلًا إِلَىٰ قَوۡمِهِمۡ فَجَآءُوهُم بِٱلۡبَيِّنَٰتِ فَمَا كَانُواْ لِيُؤۡمِنُواْ بِمَا كَذَّبُواْ بِهِۦ مِن قَبۡلُۚ كَذَٰلِكَ نَطۡبَعُ عَلَىٰ قُلُوبِ ٱلۡمُعۡتَدِينَ ﴾
[يُونس: 74]
﴿ثم بعثنا من بعده رسلا إلى قومهم فجاءوهم بالبينات فما كانوا ليؤمنوا﴾ [يُونس: 74]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan kuma Muka aika waɗansu Manzanni daga bayansa zuwa ga mutanensu, suka jemusu da hujjoji bayyanannu, to, ba su kasance za su yi imani ba saboda sun ƙaryata shi a gabani. Kamar wannan ne Muke rufewa a kan zukatan masu ta'addi |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma Muka aika waɗansu Manzanni daga bayansa zuwa ga mutanensu, suka jemusu da hujjoji bayyanannu, to, ba su kasance za su yi imani ba saboda sun ƙaryata shi a gabani. Kamar wannan ne Muke rufewa a kan zukatan masu ta'addi |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma Muka aika waɗansu Manzanni daga bãyansa zuwa ga mutãnensu, suka jẽmusu da hujjõji bayyanannu, to, ba su kasance zã su yi ĩmãni ba sabõda sun ƙaryata shi a gabani. Kamar wannan ne Muke rufẽwa a kan zukãtan mãsu ta'addi |