Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 73 - يُونس - Page - Juz 11
﴿فَكَذَّبُوهُ فَنَجَّيۡنَٰهُ وَمَن مَّعَهُۥ فِي ٱلۡفُلۡكِ وَجَعَلۡنَٰهُمۡ خَلَٰٓئِفَ وَأَغۡرَقۡنَا ٱلَّذِينَ كَذَّبُواْ بِـَٔايَٰتِنَاۖ فَٱنظُرۡ كَيۡفَ كَانَ عَٰقِبَةُ ٱلۡمُنذَرِينَ ﴾
[يُونس: 73]
﴿فكذبوه فنجيناه ومن معه في الفلك وجعلناهم خلائف وأغرقنا الذين كذبوا بآياتنا﴾ [يُونس: 73]
Abubakar Mahmood Jummi Sai suka ƙaryata shi, sa'an nan Muka kuɓutar da shi da wanda yake tare da shi, a cikin jirgi, kuma Muka sanya su masu mayewa, kuma Muka nutsar da waɗanda suka ƙaryata ayoyinMu. Sai ka duba yadda aƙibar waɗan da aka yi wa gargaɗi ta kasance |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka ƙaryata shi, sa'an nan Muka kuɓutar da shi da wanda yake tare da shi, a cikin jirgi, kuma Muka sanya su masu mayewa, kuma Muka nutsar da waɗanda suka ƙaryata ayoyinMu. Sai ka duba yadda aƙibar waɗanda aka yi wa gargaɗi ta kasance |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka ƙaryata shi, sa'an nan Muka kuɓutar da shi da wanda yake tãre da shi, a cikin jirgi, kuma Muka sanya su mãsu mayẽwa, kuma Muka nutsar da waɗanda suka ƙaryata ãyõyinMu. Sai ka dũba yadda ãƙibar waɗanda aka yi wa gargaɗi ta kasance |