Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 9 - يُونس - Page - Juz 11
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ يَهۡدِيهِمۡ رَبُّهُم بِإِيمَٰنِهِمۡۖ تَجۡرِي مِن تَحۡتِهِمُ ٱلۡأَنۡهَٰرُ فِي جَنَّٰتِ ٱلنَّعِيمِ ﴾
[يُونس: 9]
﴿إن الذين آمنوا وعملوا الصالحات يهديهم ربهم بإيمانهم تجري من تحتهم الأنهار﴾ [يُونس: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, Ubangijinsu Yana shiryar da su saboda imaninsu, ƙoramu suna gudana daga ƙarƙashinsu, a cikin gidajen Aljannar ni'ima |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, Ubangijinsu Yana shiryar da su saboda imaninsu, ƙoramu suna gudana daga ƙarƙashinsu, a cikin gidajen Aljannar ni'ima |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, Ubangijinsu Yanã shiryar da su sabõda ĩmãninsu, ƙõramu sunã gudãna daga ƙarƙashinsu, a cikin gidãjen Aljannar ni'ima |