Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 10 - يُونس - Page - Juz 11
﴿دَعۡوَىٰهُمۡ فِيهَا سُبۡحَٰنَكَ ٱللَّهُمَّ وَتَحِيَّتُهُمۡ فِيهَا سَلَٰمٞۚ وَءَاخِرُ دَعۡوَىٰهُمۡ أَنِ ٱلۡحَمۡدُ لِلَّهِ رَبِّ ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[يُونس: 10]
﴿دعواهم فيها سبحانك اللهم وتحيتهم فيها سلام وآخر دعواهم أن الحمد لله﴾ [يُونس: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Kiransu a cikinta, "Tsarkin Ka ya Allah!" Kuma gaisuwarsu a cikinta,"Salamun", kuma ƙarshen kiransu, cewa, "Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin halittu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kiransu a cikinta, "TsarkinKa ya Allah!" Kuma gaisuwarsu a cikinta,"Salamun", kuma ƙarshen kiransu, cewa, "Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin halittu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kiransu a cikinta, "TsarkinKa yã Allah!" Kuma gaisuwarsu a cikinta,"Salãmun", kuma ƙarshen kiransu, cẽwa, "Gõdiya ta tabbata ga Allah Ubangijin halittu |