Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 91 - يُونس - Page - Juz 11
﴿ءَآلۡـَٰٔنَ وَقَدۡ عَصَيۡتَ قَبۡلُ وَكُنتَ مِنَ ٱلۡمُفۡسِدِينَ ﴾
[يُونس: 91]
﴿آلآن وقد عصيت قبل وكنت من المفسدين﴾ [يُونس: 91]
Abubakar Mahmood Jummi Ashe! A yanzu! Alhali kuwa, haƙiƙa ka saɓa a gabani, kuma ka kasance daga masu ɓarna |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe! A yanzu! Alhali kuwa, haƙiƙa ka saɓa a gabani, kuma ka kasance daga masu ɓarna |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe! A yanzu! Alhãli kuwa, haƙĩƙa ka sãɓa a gabãni, kuma ka kasance daga mãsu ɓarna |