Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 92 - يُونس - Page - Juz 11
﴿فَٱلۡيَوۡمَ نُنَجِّيكَ بِبَدَنِكَ لِتَكُونَ لِمَنۡ خَلۡفَكَ ءَايَةٗۚ وَإِنَّ كَثِيرٗا مِّنَ ٱلنَّاسِ عَنۡ ءَايَٰتِنَا لَغَٰفِلُونَ ﴾
[يُونس: 92]
﴿فاليوم ننجيك ببدنك لتكون لمن خلفك آية وإن كثيرا من الناس عن﴾ [يُونس: 92]
Abubakar Mahmood Jummi To, a yau Muna kuɓutar* da kai game da jikinka, domin ka kasance aya ga waɗanda suke a bayanka. Kuma lalle ne masu yawa daga mutane, haƙiƙa, gafalallu ne ga ayoyinMu |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a yau Muna kuɓutar da kai game da jikinka, domin ka kasance aya ga waɗanda suke a bayanka. Kuma lalle ne masu yawa daga mutane, haƙiƙa, gafalallu ne ga ayoyinMu |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a yau Munã kuɓutar da kai game da jikinka, dõmin ka kasance ãyã ga waɗanda suke a bãyanka. Kuma lalle ne mãsu yawa daga mutãne, haƙĩƙa, gafalallu ne ga ãyõyinMu |