Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 93 - يُونس - Page - Juz 11
﴿وَلَقَدۡ بَوَّأۡنَا بَنِيٓ إِسۡرَٰٓءِيلَ مُبَوَّأَ صِدۡقٖ وَرَزَقۡنَٰهُم مِّنَ ٱلطَّيِّبَٰتِ فَمَا ٱخۡتَلَفُواْ حَتَّىٰ جَآءَهُمُ ٱلۡعِلۡمُۚ إِنَّ رَبَّكَ يَقۡضِي بَيۡنَهُمۡ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِ فِيمَا كَانُواْ فِيهِ يَخۡتَلِفُونَ ﴾
[يُونس: 93]
﴿ولقد بوأنا بني إسرائيل مبوأ صدق ورزقناهم من الطيبات فما اختلفوا حتى﴾ [يُونس: 93]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne haƙiƙa Mun zaunar* da Bani Isra'ilamazaunar gaskiya kuma Muka arzuta su daga abubuwa masu daɗi. Sa'an nan ba su saɓa ba har ilmi ya je musu. Lalle ne Ubangijinka Yana yin hukunci a tsakaninsu a Ranar Kiyama a cikin abin da suka kasance suna saɓa wa juna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙiƙa Mun zaunar da Bani Isra'ilamazaunar gaskiya kuma Muka arzuta su daga abubuwa masu daɗi. Sa'an nan ba su saɓa ba har ilmi ya je musu. Lalle ne Ubangijinka Yana yin hukunci a tsakaninsu a Ranar Kiyama a cikin abin da suka kasance suna saɓa wa juna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙĩƙa Mun zaunar da Banĩ Isrã'ilamazaunar gaskiya kuma Muka arzũta su daga abũbuwa mãsu dãɗi. Sa'an nan ba su sãɓa ba har ilmi ya jẽ musu. Lalle ne Ubangijinka Yanã yin hukunci a tsakãninsu a Rãnar Kiyãma a cikin abin da suka kasance sunã sãɓa wa jũna |