Quran with Hausa translation - Surah Al-Qari‘ah ayat 4 - القَارعَة - Page - Juz 30
﴿يَوۡمَ يَكُونُ ٱلنَّاسُ كَٱلۡفَرَاشِ ٱلۡمَبۡثُوثِ ﴾
[القَارعَة: 4]
﴿يوم يكون الناس كالفراش المبثوث﴾ [القَارعَة: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Ranar da mutane za su kasance kamar 'ya'yan fari masu watsuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ranar da mutane za su kasance kamar 'ya'yan fari masu watsuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Rãnar da mutãne za su kasance kamar 'ya'yan fari mãsu wãtsuwa |