Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 105 - هُود - Page - Juz 12
﴿يَوۡمَ يَأۡتِ لَا تَكَلَّمُ نَفۡسٌ إِلَّا بِإِذۡنِهِۦۚ فَمِنۡهُمۡ شَقِيّٞ وَسَعِيدٞ ﴾ 
[هُود: 105]
﴿يوم يأت لا تكلم نفس إلا بإذنه فمنهم شقي وسعيد﴾ [هُود: 105]
| Abubakar Mahmood Jummi Ranar da za ta zo wani rai ba ya iya magana face da izninSa. Sa'an nan daga cikinsu akwai shaƙiyyi da mai Arziki  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Ranar da za ta zo wani rai ba ya iya magana face da izninSa. Sa'an nan daga cikinsu akwai shaƙiyyi da mai arziki  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Rãnar da za ta zo wani rai ba ya iya magana fãce da izninSa. Sa'an nan daga cikinsu akwai shaƙiyyi da mai arziki  |