Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 14 - هُود - Page - Juz 12
﴿فَإِلَّمۡ يَسۡتَجِيبُواْ لَكُمۡ فَٱعۡلَمُوٓاْ أَنَّمَآ أُنزِلَ بِعِلۡمِ ٱللَّهِ وَأَن لَّآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَۖ فَهَلۡ أَنتُم مُّسۡلِمُونَ ﴾
[هُود: 14]
﴿فإلم يستجيبوا لكم فاعلموا أنما أنـزل بعلم الله وأن لا إله إلا﴾ [هُود: 14]
Abubakar Mahmood Jummi To, idan ba su amsa muku ba, to, ku sani cewa an saukar da shi kawai ne da sanin Allah, kuma cewa babu abin bauta wa face Shi. To, shin, ku masu sallamawa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan ba su amsa muku ba, to, ku sani cewa an saukar da shi kawai ne da sanin Allah, kuma cewa babu abin bauta wa face Shi. To, shin, ku masu sallamawa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan ba su amsa muku ba, to, ku sani cẽwa an saukar da shi kawai ne da sanin Allah, kuma cẽwa bãbu abin bauta wa fãce Shi. To, shin, kũ mãsu sallamãwa ne |