Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 15 - هُود - Page - Juz 12
﴿مَن كَانَ يُرِيدُ ٱلۡحَيَوٰةَ ٱلدُّنۡيَا وَزِينَتَهَا نُوَفِّ إِلَيۡهِمۡ أَعۡمَٰلَهُمۡ فِيهَا وَهُمۡ فِيهَا لَا يُبۡخَسُونَ ﴾
[هُود: 15]
﴿من كان يريد الحياة الدنيا وزينتها نوف إليهم أعمالهم فيها وهم فيها﴾ [هُود: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Wanda ya kasance ya yi nufin rayuwar duniya da ƙawarta, Muna cika musu ayyukansu zuwa gare su a cikinta, kuma a cikinta ba za a rage su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya kasance ya yi nufin rayuwar duniya da ƙawarta, Muna cika musu ayyukansu zuwa gare su a cikinta, kuma a cikinta ba za a rage su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya kasance yã yi nufin rãyuwar dũniya da ƙawarta, Munã cika musu ayyukansu zuwa gare su a cikinta, kuma a cikinta bã zã a rage su ba |