Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 22 - هُود - Page - Juz 12
﴿لَا جَرَمَ أَنَّهُمۡ فِي ٱلۡأٓخِرَةِ هُمُ ٱلۡأَخۡسَرُونَ ﴾
[هُود: 22]
﴿لا جرم أنهم في الآخرة هم الأخسرون﴾ [هُود: 22]
| Abubakar Mahmood Jummi Babu makawa cewa, haƙiƙa, su a lahira, su ne mafi hasara |
| Abubakar Mahmoud Gumi Babu makawa cewa, haƙiƙa, su a lahira, su ne mafi hasara |
| Abubakar Mahmoud Gumi Bãbu makawã cẽwa, haƙĩƙa, sũ a lãhira, sũ ne mafi hasãra |