×

Lalle ne waɗan da suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, 11:23 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Hud ⮕ (11:23) ayat 23 in Hausa

11:23 Surah Hud ayat 23 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 23 - هُود - Page - Juz 12

﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ وَأَخۡبَتُوٓاْ إِلَىٰ رَبِّهِمۡ أُوْلَٰٓئِكَ أَصۡحَٰبُ ٱلۡجَنَّةِۖ هُمۡ فِيهَا خَٰلِدُونَ ﴾
[هُود: 23]

Lalle ne waɗan da suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi tawãlu'i zuwa ga Ubangijin su, waɗan nan ne abõkan Aljanna, sunã madawwama a cikinta

❮ Previous Next ❯

ترجمة: إن الذين آمنوا وعملوا الصالحات وأخبتوا إلى ربهم أولئك أصحاب الجنة هم, باللغة الهوسا

﴿إن الذين آمنوا وعملوا الصالحات وأخبتوا إلى ربهم أولئك أصحاب الجنة هم﴾ [هُود: 23]

Abubakar Mahmood Jummi
Lalle ne waɗan da suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi tawalu'i zuwa ga Ubangijin su, waɗan nan ne abokan Aljanna, suna madawwama a cikinta
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi tawalu'i zuwa ga Ubangijinsu, waɗannan ne abokan Aljanna, suna madawwama a cikinta
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi tawãlu'i zuwa ga Ubangijinsu, waɗannan ne abõkan Aljanna, sunã madawwama a cikinta
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek