Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 21 - هُود - Page - Juz 12
﴿أُوْلَٰٓئِكَ ٱلَّذِينَ خَسِرُوٓاْ أَنفُسَهُمۡ وَضَلَّ عَنۡهُم مَّا كَانُواْ يَفۡتَرُونَ ﴾
[هُود: 21]
﴿أولئك الذين خسروا أنفسهم وضل عنهم ما كانوا يفترون﴾ [هُود: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗan nan ne wɗan da suka yi hasarar rayukan su, kuma abin da suka kasance suna ƙirƙirawa ya ɓace musu |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗannan ne wɗanda suka yi hasarar rayukansu, kuma abin da suka kasance suna ƙirƙirawa ya ɓace musu |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗannan ne wɗanda suka yi hasãrar rãyukansu, kuma abin da suka kasance sunã ƙirƙirawa ya ɓace musu |