×

Kuma nasĩhãta bã zã ta amfãne ku ba, idan nã yi nufin 11:34 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Hud ⮕ (11:34) ayat 34 in Hausa

11:34 Surah Hud ayat 34 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 34 - هُود - Page - Juz 12

﴿وَلَا يَنفَعُكُمۡ نُصۡحِيٓ إِنۡ أَرَدتُّ أَنۡ أَنصَحَ لَكُمۡ إِن كَانَ ٱللَّهُ يُرِيدُ أَن يُغۡوِيَكُمۡۚ هُوَ رَبُّكُمۡ وَإِلَيۡهِ تُرۡجَعُونَ ﴾
[هُود: 34]

Kuma nasĩhãta bã zã ta amfãne ku ba, idan nã yi nufin in yi muku nasĩha, idan Allah Yakasance Yanã nufin Ya halaka ku. Shĩ ne Ubangijinku, kuma zuwa gare Shi ake mayar da ku

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ولا ينفعكم نصحي إن أردت أن أنصح لكم إن كان الله يريد, باللغة الهوسا

﴿ولا ينفعكم نصحي إن أردت أن أنصح لكم إن كان الله يريد﴾ [هُود: 34]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma nasihata ba za ta amfane ku ba, idan na yi nufin in yi muku nasiha, idan Allah Yakasance Yana nufin Ya halaka ku. Shi ne Ubangijinku, kuma zuwa gare Shi ake mayar da ku
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma nasihata ba za ta amfane ku ba, idan na yi nufin in yi muku nasiha, idan Allah Yakasance Yana nufin Ya halaka ku. Shi ne Ubangijinku, kuma zuwa gare Shi ake mayar da ku
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma nasĩhãta bã zã ta amfãne ku ba, idan nã yi nufin in yi muku nasĩha, idan Allah Yakasance Yanã nufin Ya halaka ku. Shĩ ne Ubangijinku, kuma zuwa gare Shi ake mayar da ku
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek