Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 35 - هُود - Page - Juz 12
﴿أَمۡ يَقُولُونَ ٱفۡتَرَىٰهُۖ قُلۡ إِنِ ٱفۡتَرَيۡتُهُۥ فَعَلَيَّ إِجۡرَامِي وَأَنَا۠ بَرِيٓءٞ مِّمَّا تُجۡرِمُونَ ﴾
[هُود: 35]
﴿أم يقولون افتراه قل إن افتريته فعلي إجرامي وأنا بريء مما تجرمون﴾ [هُود: 35]
Abubakar Mahmood Jummi Ko suna cewa: (Nuhu) ya ƙirƙira shi. Ka ce: "Idan ni (Nuhu) na ƙirƙira shi to, laifina a kaina yake, kuma ni mai barranta ne daga abin da kuke yi na laifi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko suna cewa: (Nuhu) ya ƙirƙira shi. Ka ce: "Idan ni (Nuhu) na ƙirƙira shi to, laifina a kaina yake, kuma ni mai barranta ne daga abin da kuke yi na laifi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko sunã cẽwa: (Nũhu) ya ƙirƙira shi. Ka ce: "Idan nĩ (Nũhu) na ƙirƙira shi to, laifĩnã a kaina yake, kuma nĩ mai barrantã ne daga abin da kuke yi na laifi |