Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 44 - هُود - Page - Juz 12
﴿وَقِيلَ يَٰٓأَرۡضُ ٱبۡلَعِي مَآءَكِ وَيَٰسَمَآءُ أَقۡلِعِي وَغِيضَ ٱلۡمَآءُ وَقُضِيَ ٱلۡأَمۡرُ وَٱسۡتَوَتۡ عَلَى ٱلۡجُودِيِّۖ وَقِيلَ بُعۡدٗا لِّلۡقَوۡمِ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[هُود: 44]
﴿وقيل ياأرض ابلعي ماءك وياسماء أقلعي وغيض الماء وقضي الأمر واستوت على﴾ [هُود: 44]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma aka ce: "Ya ƙasa! Ki haɗiye ruwanki, kuma ya sama! Ki kame."Kuma aka faƙar da ruwan kuma aka hukunta al'amarin, kuma Jirgin ya daidaita a kan Judiyyi*, kuma aka ce: "Nisa ya tabbata ga mutane Azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma aka ce: "Ya ƙasa! Ki haɗiye ruwanki, kuma ya sama! Ki kame."Kuma aka faƙar da ruwan kuma aka hukunta al'amarin, kuma Jirgin ya daidaita a kan Judiyyi, kuma aka ce: "Nisa ya tabbata ga mutane azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma aka ce: "Yã ƙasa! Ki haɗiye ruwanki, kuma yã sama! Ki kãme."Kuma aka faƙar da ruwan kuma aka hukunta al'amarin, kuma Jirgin ya daidaita a kan Jũdiyyi, kuma aka ce: "Nĩsa ya tabbata ga mutãne azzãlumai |