Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 5 - هُود - Page - Juz 11
﴿أَلَآ إِنَّهُمۡ يَثۡنُونَ صُدُورَهُمۡ لِيَسۡتَخۡفُواْ مِنۡهُۚ أَلَا حِينَ يَسۡتَغۡشُونَ ثِيَابَهُمۡ يَعۡلَمُ مَا يُسِرُّونَ وَمَا يُعۡلِنُونَۚ إِنَّهُۥ عَلِيمُۢ بِذَاتِ ٱلصُّدُورِ ﴾
[هُود: 5]
﴿ألا إنهم يثنون صدورهم ليستخفوا منه ألا حين يستغشون ثيابهم يعلم ما﴾ [هُود: 5]
Abubakar Mahmood Jummi To, lalle su suna karkatar* da ƙirjinsu domin su ɓoye daga gare shi. To, a lokacin da suke lulluɓewa da tufafinsu Yana sanin abin da suke ɓoyewa da abin da suke bayyanawa. Lalle Shi Masani ne ga abin da yake a cikin ƙiraza |
Abubakar Mahmoud Gumi To, lalle su suna karkatar da ƙirjinsu domin su ɓoye daga gare shi. To, a lokacin da suke lulluɓewa da tufafinsu Yana sanin abin da suke ɓoyewa da abin da suke bayyanawa. Lalle Shi Masani ne ga abin da yake a cikin ƙiraza |
Abubakar Mahmoud Gumi To, lalle sũ sunã karkatar da ƙirjinsu dõmin su ɓõye daga gare shi. To, a lõkacin da suke lulluɓẽwa da tufãfinsu Yanã sanin abin da suke ɓoyewa da abin da suke bayyanãwa. Lalle Shi Masani ne ga abin da yake a cikin ƙirãzã |