Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 6 - هُود - Page - Juz 12
﴿۞ وَمَا مِن دَآبَّةٖ فِي ٱلۡأَرۡضِ إِلَّا عَلَى ٱللَّهِ رِزۡقُهَا وَيَعۡلَمُ مُسۡتَقَرَّهَا وَمُسۡتَوۡدَعَهَاۚ كُلّٞ فِي كِتَٰبٖ مُّبِينٖ ﴾
[هُود: 6]
﴿وما من دابة في الأرض إلا على الله رزقها ويعلم مستقرها ومستودعها﴾ [هُود: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma babu wata dabba a cikin ƙasa face ga Allah arzikinta yake, kuma Yana sanin matabbatarta* da ma'azarta, duka suna cikin littafi bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma babu wata dabba a cikin ƙasa face ga Allah arzikinta yake, kuma Yana sanin matabbatarta da ma'azarta, duka suna cikin littafi bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bãbu wata dabba a cikin ƙasa fãce ga Allah arzikinta yake, kuma Yanã sanin matabbatarta da ma'azarta, duka sunã cikin littãfi bayyananne |