Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 66 - هُود - Page - Juz 12
﴿فَلَمَّا جَآءَ أَمۡرُنَا نَجَّيۡنَا صَٰلِحٗا وَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ مَعَهُۥ بِرَحۡمَةٖ مِّنَّا وَمِنۡ خِزۡيِ يَوۡمِئِذٍۚ إِنَّ رَبَّكَ هُوَ ٱلۡقَوِيُّ ٱلۡعَزِيزُ ﴾
[هُود: 66]
﴿فلما جاء أمرنا نجينا صالحا والذين آمنوا معه برحمة منا ومن خزي﴾ [هُود: 66]
Abubakar Mahmood Jummi To, a lokacin da umurnin Mu ya je, muka kuɓutar da Salihu da waɗan da suka yi imani tare da shi, saboda wata rahama daga gare Mu, kuma daga wulakancin ranar nan. Lalle ne Ubangijinka Shi ne Mai ƙarfi, Mabuwayi |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lokacin da umurninMu ya je, muka kuɓutar da Salihu da waɗanda suka yi imani tare da shi, saboda wata rahama daga gare Mu, kuma daga wulakancin ranar nan. Lalle ne Ubangijinka Shi neMai ƙarfi, Mabuwayi |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lõkacin da umurninMu ya je, muka kuɓutar da Sãlihu da waɗanda suka yi ĩmãni tãre da shi, sabõda wata rahama daga gare Mu, kuma daga wulãkancin rãnar nan. Lalle ne Ubangijinka Shĩ neMai ƙarfi, Mabuwãyi |