Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 81 - هُود - Page - Juz 12
﴿قَالُواْ يَٰلُوطُ إِنَّا رُسُلُ رَبِّكَ لَن يَصِلُوٓاْ إِلَيۡكَۖ فَأَسۡرِ بِأَهۡلِكَ بِقِطۡعٖ مِّنَ ٱلَّيۡلِ وَلَا يَلۡتَفِتۡ مِنكُمۡ أَحَدٌ إِلَّا ٱمۡرَأَتَكَۖ إِنَّهُۥ مُصِيبُهَا مَآ أَصَابَهُمۡۚ إِنَّ مَوۡعِدَهُمُ ٱلصُّبۡحُۚ أَلَيۡسَ ٱلصُّبۡحُ بِقَرِيبٖ ﴾
[هُود: 81]
﴿قالوا يالوط إنا رسل ربك لن يصلوا إليك فأسر بأهلك بقطع من﴾ [هُود: 81]
Abubakar Mahmood Jummi (Manzannin) Suka ce: "Ya Luɗu! Lalle mu, manzannin Ubangijinka ne. Ba za su iya saduwa zuwa gare ka ba. Sai ka yi tafiyarka a wani yankin dare da iyalinka, kuma kada wani daga gare ku ya waiwaya face matarka. Lalle ne abin da ya same su mai samunta ne. Lalle wa'adinsu lokacin safiya ne. Shin lokacin safiya ba kusa ba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi (Manzannin) Suka ce: "Ya Luɗu! Lalle mu, manzannin Ubangijinka ne. Ba za su iya saduwa zuwa gare ka ba. Sai ka yi tafiyarka a wani yankin dare da iyalinka, kuma kada wani daga gare ku ya waiwaya face matarka. Lalle ne abin da ya same su mai samunta ne. Lalle wa'adinsu lokacin safiya ne. Shin lokacin safiya ba kusa ba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi (Manzannin) Suka ce: "Yã Lũɗu! Lalle mũ, manzannin Ubangijinka ne. Bã zã su iya sãduwa zuwa gare ka ba. Sai ka yi tafiyarka a wani yankin dare da iyãlinka, kuma kada wani daga gare ku ya waiwaya fãce mãtarka. Lalle ne abin da ya same su mai sãmunta ne. Lalle wa'adinsu lõkacin sãfiya ne. Shin lõkacin sãfiya bã kusa ba ne |