Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 82 - هُود - Page - Juz 12
﴿فَلَمَّا جَآءَ أَمۡرُنَا جَعَلۡنَا عَٰلِيَهَا سَافِلَهَا وَأَمۡطَرۡنَا عَلَيۡهَا حِجَارَةٗ مِّن سِجِّيلٖ مَّنضُودٖ ﴾
[هُود: 82]
﴿فلما جاء أمرنا جعلنا عاليها سافلها وأمطرنا عليها حجارة من سجيل منضود﴾ [هُود: 82]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan a lokacin da umurninMu ya je, Muka sanya na samanta ya zama na ƙasanta, kuma Muka yi ruwan duwatsu a kanta (ƙasar Luɗu) daga taɓocurarre |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan a lokacin da umurninMu ya je, Muka sanya na samanta ya zama na ƙasanta, kuma Muka yi ruwan duwatsu a kanta (ƙasar Luɗu) daga taɓocurarre |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan a lõkacin da umurninMu ya je, Muka sanya na samanta ya zama na ƙasanta, kuma Muka yi ruwan duwãtsu a kanta (ƙasar Lũɗu) daga taɓocũrarre |