Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 84 - هُود - Page - Juz 12
﴿۞ وَإِلَىٰ مَدۡيَنَ أَخَاهُمۡ شُعَيۡبٗاۚ قَالَ يَٰقَوۡمِ ٱعۡبُدُواْ ٱللَّهَ مَا لَكُم مِّنۡ إِلَٰهٍ غَيۡرُهُۥۖ وَلَا تَنقُصُواْ ٱلۡمِكۡيَالَ وَٱلۡمِيزَانَۖ إِنِّيٓ أَرَىٰكُم بِخَيۡرٖ وَإِنِّيٓ أَخَافُ عَلَيۡكُمۡ عَذَابَ يَوۡمٖ مُّحِيطٖ ﴾
[هُود: 84]
﴿وإلى مدين أخاهم شعيبا قال ياقوم اعبدوا الله ما لكم من إله﴾ [هُود: 84]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma zuwa ga Madyana (Mun aika) ɗan'uwansu* Shu'aibu. Ya ce: "Ya Mutanena! Ku bauta wa Allah. Ba ku da wani abin bautawa face shi kuma kada ku rage mudu da sikeli. Lalle ni, ina ganin ku da wadata**. Kuma lalle ina ji muku tsoron azabar yini mai kewayewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma zuwa ga Madyana (Mun aika) ɗan'uwansu Shu'aibu. Ya ce: "Ya Mutanena! Ku bauta wa Allah. Ba ku da wani abin bautawa face shi kuma kada ku rage mudu da sikeli. Lalle ni, ina ganin ku da wadata. Kuma lalle ina ji muku tsoron azabar yini mai kewayewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma zuwa ga Madyana (Mun aika) ɗan'uwansu Shu'aibu. Ya ce: "Ya Mutãnena! Ku bauta wa Allah. Ba ku da wani abin bautãwa fãce shi kuma kada ku rage mũdu da sikẽli. Lalle nĩ, inã ganin ku da wadãta. Kuma lalle inã ji muku tsõron azãbar yini mai kẽwayẽwa |