Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 85 - هُود - Page - Juz 12
﴿وَيَٰقَوۡمِ أَوۡفُواْ ٱلۡمِكۡيَالَ وَٱلۡمِيزَانَ بِٱلۡقِسۡطِۖ وَلَا تَبۡخَسُواْ ٱلنَّاسَ أَشۡيَآءَهُمۡ وَلَا تَعۡثَوۡاْ فِي ٱلۡأَرۡضِ مُفۡسِدِينَ ﴾
[هُود: 85]
﴿وياقوم أوفوا المكيال والميزان بالقسط ولا تبخسوا الناس أشياءهم ولا تعثوا في﴾ [هُود: 85]
Abubakar Mahmood Jummi Ya mutanena! Ku cika mudu da sikeli da adalci, kuma kada ku naƙasta wa mutane kayansu, kuma kada ku yi ɓarna a cikin ƙasa kuna masu fasadi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya mutanena! Ku cika mudu da sikeli da adalci, kuma kada ku naƙasta wa mutane kayansu, kuma kada ku yi ɓarna a cikin ƙasa kuna masu fasadi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya mutãnẽna! Ku cika mũdu da sikẽli da ãdalci, kuma kada ku naƙasta wa mutãne kãyansu, kuma kada ku yi ɓarnã a cikin ƙasa kunã mãsu fasãdi |