Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 90 - هُود - Page - Juz 12
﴿وَٱسۡتَغۡفِرُواْ رَبَّكُمۡ ثُمَّ تُوبُوٓاْ إِلَيۡهِۚ إِنَّ رَبِّي رَحِيمٞ وَدُودٞ ﴾
[هُود: 90]
﴿واستغفروا ربكم ثم توبوا إليه إن ربي رحيم ودود﴾ [هُود: 90]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ku nemi Ubangijinku gafara, sa'an nan kuma ku tuba zuwa gare shi. Lalle Ubangijina Mai Jin ƙai ne, Mai nuna soyayya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku nemi Ubangijinku gafara, sa'an nan kuma ku tuba zuwa gare shi. Lalle Ubangijina Mai Jin ƙai ne, Mai nuna soyayya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku nẽmi Ubangijinku gãfara, sa'an nan kuma ku tũba zuwa gare shi. Lalle Ubangijĩna Mai Jin ƙai ne, Mai nũna sõyayya |