Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 89 - هُود - Page - Juz 12
﴿وَيَٰقَوۡمِ لَا يَجۡرِمَنَّكُمۡ شِقَاقِيٓ أَن يُصِيبَكُم مِّثۡلُ مَآ أَصَابَ قَوۡمَ نُوحٍ أَوۡ قَوۡمَ هُودٍ أَوۡ قَوۡمَ صَٰلِحٖۚ وَمَا قَوۡمُ لُوطٖ مِّنكُم بِبَعِيدٖ ﴾
[هُود: 89]
﴿وياقوم لا يجرمنكم شقاقي أن يصيبكم مثل ما أصاب قوم نوح أو﴾ [هُود: 89]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ya mutanena! Kada saɓa mini ya ɗauke ku ga misalin abin da ya sami mutanen Nuhu ko kuwa mutanen Hudu ko kuwa mutanen Salihu ya same ku. Mutanen Luɗu ba su zama a wuri mai nisa ba daga gare ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya mutanena! Kada saɓa mini ya ɗauke ku ga misalin abin da ya sami mutanen Nuhu ko kuwa mutanen Hudu ko kuwa mutanen Salihu ya same ku. Mutanen Luɗu ba su zama a wuri mai nisa ba daga gare ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya mutãnena! Kada sãɓa mini ya ɗauke ku ga misãlin abin da ya sãmi mutãnen Nũhu kõ kuwa mutãnen Hũdu kõ kuwa mutãnen Sãlihu ya sãme ku. Mutãnen Lũɗu ba su zama a wuri mai nĩsa ba daga gare ku |