×

Kuma a lõkacin da umurninMu yã je, Muka kuɓutar da Shu'aibu da 11:94 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Hud ⮕ (11:94) ayat 94 in Hausa

11:94 Surah Hud ayat 94 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 94 - هُود - Page - Juz 12

﴿وَلَمَّا جَآءَ أَمۡرُنَا نَجَّيۡنَا شُعَيۡبٗا وَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ مَعَهُۥ بِرَحۡمَةٖ مِّنَّا وَأَخَذَتِ ٱلَّذِينَ ظَلَمُواْ ٱلصَّيۡحَةُ فَأَصۡبَحُواْ فِي دِيَٰرِهِمۡ جَٰثِمِينَ ﴾
[هُود: 94]

Kuma a lõkacin da umurninMu yã je, Muka kuɓutar da Shu'aibu da waɗanda suka yi ĩmãni tãre da shi, sabõda wata rahama daga gare, Mu. Kuma tsãwa ta kama waɗanda suka yi zãlunci. Sai suka wãyi gari guggurfãne a cikin gidãjen su

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ولما جاء أمرنا نجينا شعيبا والذين آمنوا معه برحمة منا وأخذت الذين, باللغة الهوسا

﴿ولما جاء أمرنا نجينا شعيبا والذين آمنوا معه برحمة منا وأخذت الذين﴾ [هُود: 94]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma a lokacin da umurninMu ya je, Muka kuɓutar da Shu'aibu da waɗanda suka yi imani tare da shi, saboda wata rahama daga gare, Mu. Kuma tsawa ta kama waɗanda suka yi zalunci. Sai suka wayi gari guggurfane a cikin gidajen su
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a lokacin da umurninMu ya je, Muka kuɓutar da Shu'aibu da waɗanda suka yi imani tare da shi, saboda wata rahama daga gare, Mu. Kuma tsawa ta kama waɗanda suka yi zalunci. Sai suka wayi gari guggurfane a cikin gidajensu
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma a lõkacin da umurninMu yã je, Muka kuɓutar da Shu'aibu da waɗanda suka yi ĩmãni tãre da shi, sabõda wata rahama daga gare, Mu. Kuma tsãwa ta kama waɗanda suka yi zãlunci. Sai suka wãyi gari guggurfãne a cikin gidãjensu
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek