Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 98 - هُود - Page - Juz 12
﴿يَقۡدُمُ قَوۡمَهُۥ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِ فَأَوۡرَدَهُمُ ٱلنَّارَۖ وَبِئۡسَ ٱلۡوِرۡدُ ٱلۡمَوۡرُودُ ﴾
[هُود: 98]
﴿يقدم قومه يوم القيامة فأوردهم النار وبئس الورد المورود﴾ [هُود: 98]
| Abubakar Mahmood Jummi Yana shugabantar mutanensa a Ranar Kiyama, har ya tuzgar da su a wuta. Kuma tir da irin tuzgawar su |
| Abubakar Mahmoud Gumi Yana shugabantar mutanensa a Ranar Kiyama, har ya tuzgar da su a wuta. Kuma tir da irin tuzgawarsu |
| Abubakar Mahmoud Gumi Yanã shũgabantar mutãnensa a Rãnar Kiyãma, har ya tuzgar da su a wuta. Kuma tir da irin tuzgãwarsu |